YADDA ZAKA GYARA ABINDA KAYI POST A FACEBOOK (edit fb post U shared)

YADDA ZAKA GYARA ABINDA KAYI POST A FACEBOOK (edit fb post U shared)

Bayan kayi post a facebook, sai kuma kake bukatar ka gyara abinda kayi post, rubutu ne ko kuma yana dauke da hoto, abinda zakayi domin ka gyara post din da kayi

1. Kaje kasan post din naka ka wanda kake bukatar gyarashi saika latsa More

2. Saika latsa edit >Continue

3. Zai baka allon da kayi post, saika gyara abinda zaka gyara.

4. Bayan ka gama edit na abinda zaka gyara saika latsa Save

Post a Comment

Previous Post Next Post