SAUKAR DA VIDEO DAGA YOUTUBE!

SAUKAR DA VIDEO DAGA YOUTUBE!

youtube  wuri ne da aka tanada dan kallon film akan yanar gizo, daga fadin duniya, da kuma dukkan wasu abubuwa da suke faruwa a Duniya inkaje Youtube zaka sami video, kuma zai baka damar ka kalla akan yanar gizo amma badamar sauko da shi kan waya ko computer dan kallonsa aduk lokacin da ka bukata Yanzu zaka iya sauko da duk abinda kake so daga youtube zuwa kan wayanka ko Computer kai tsaye


DOWNLOAD YANZU DAGA YOUTUBE!Bi wadannan matakai kafin ka sauko da film kan wayanka

1. ka ziyarci Youtube sannan ka binciko fim din da kake so, link dinsa zai kasance kamar haka; http://www.youtube.com/watch?v=2uqpUasnnNg
 Ga wanda yake da waya kuma yana da opera to zai danna "Page info" saikai "Copy" na "Page link ga wanda yake amfani da sauran browser zaka iya danna 1 saika zabi "Page info" ga wanda yake da waya mai madannai dayawa zaka danna "W, ko V, ko A, Q " da sauran Symbol da ake amfani da su wajen ganin "Page info"
Bayan ka gama da mataki na daya zaka iya "Paste na link din ko kuma
 kasan yadda zaka yi ka dan yimasa karin "ss" wato wancan link na farko shi zaka yiwa kari da "ss" ta yadda zai ko ma kamar haka:  http://ssyoutube.com/watch?v=2uqpUasnnNg Nan take zai kaika wurin download kai tsaye daga kan wayanka ko computer saika sauko da shi kan wayanka yanzu

Post a Comment

Previous Post Next Post