1. Ka sauko da MTK Engineering Modedaga playstore.
2. Ka saukar dashi kan wayarka, bayan yayi (Installed)
3. Bayan ka budeshi wato Mobile MTK Engineering Mode saika latsa>
iii. Saika latsa CDS Information >
iv. Saika latsa Radio Information >
5. Anan tunda Phone 2 ka zaba saika latsa lambobin na biyu wato
AT+EGMR=1,10,"" tsakanin wadannan alama ake bukatar ka shigar da IMEI
wato
NG Bayan ka gama shigar da IMEI saika latsa Send Command.
indai yayi zai nuna ma msent Command.
NG Bayan ka gama shigar da IMEI saika latsa Send Command.
indai yayi zai nuna ma msent Command.
Haka zakayi da na Phone 1, bambancin PIN din farko ne kawai.
Amma ka sani canza irin wadannan lambobi na IMEI doka ne, musamman a
wasu kasa shen, kuma yana iya zama bara zana wajen shigar da na wani
cikin wayarka, idan kana bukatar dawo da naka, amma kuma baka da shi a
rubuce saika dauko, BB IMEI GENERATOR
Kasani:-Canza IMEI awasu kasashen doka ne, Duniyar Waya batayi wannan
darasi domin ta baka dama ka karya dokar kasarka ba. kaucewa yadda muka
tsara zaka iya jefa wayarka cikin wani hali, domin shi wannan
application na MTK yana dauke da duka Settings na wayar hannu. Sannan ka
tabbatar ka tana di IMEI dinka lambobi ne guda 15, mafi yawa daga 35
suke farawa. Ka danna *#06# domin ganin shin aikin da kayi yayi, ko kuma
wayarka tana da IMEI ko kuma ya fita shima saika danna *#06#.
Tags:
technology