YADDA ZAKA SAMU MAKUDAN KUDI DAGA BINANCE REFERRAL

 Binance Referral yana baka daman samun kusan kashi 40% a duk kokacinda wadda ka gayyata yayi ciniki a Binance. Zaka samu wannan kaso a cikin dukka nau'in ciniki Spot ko kuma Future markets.

YADDA ZAKA GAIYACI MUTANE DA LINK NAKA.


          Yawan mutanen da ka gayyata yawan samun kudinka.

1. Katura link naka manhajan sadarwa wato (social Media) 

    - Ka shiga cikin (Application) saika danna (Referral) zaka ga Referral Link saika kwafo su ko ka danna (Invite Now) manhajan zai samar maka da tsarin hoton banner tareda karbeben lambar QR code dinka. Kana iya saukar da hoton ko kuma ka danna alaman kan manhajan sadarwa domin ka tura kai tsaye.

2. ka sanya Referral Link naka a ka kafofin sadarwa wato (Social Media) zaka iya sanya Link naka a cikin bayananka na kafofin sadarwa domin samun mutane da yawa da za suyi ragista ta link naka.

3. Yayinda kake Posting ko yada labarai a social media kayi kokari ka hada da referral lina naka ko kuma QR Code naka domin samun yawan masu yin ragista ta hanyar anfani da referral link naka.

1 Comments

Previous Post Next Post