An shigar da korafin neman a daura Bone token a mafi girman exchange a volume a duniya wato Binance.

 

Ma biya Shiba Inu sun shigarda korafe korafen neman Binance ta daura token da aka kirkira a matsayin Governance Token Wanda za ana anfani dashi a decentralized Finance (Defi).



BONE Governance Token ne na Shibaswap Wanda zaina bada dama wa Shib Army daman yin zabe (voting) a cikin manhajar su.

Also Read: Menene Crypto Airdrop da kuma Ya yake aiki?

Yawan Bone dinda kake rike dashi ne zai nuna iya karfin zaben ka idan an soma anfani da manhajar.

An samu sama da Mutane 1.172 wanda suka da wannan bukatan, Wanda zuwa wani kan kanin lokaci za a samu masu goyon baya sosai.

Also Read: THE TOP TEN (10) RICHEST CRYPTOCURRENCY INVESTORS

Binance dai ba suyi wata magana akai ba har yanzu, wanda ita kanta exchange din tayi staking na na 4 trillion Shiba Inu a watan da ya gabata wanda darajar ta yakai $35 millions bayan da developers na Shib suka sanar da cewa (Bone) zai zama token ne na Shibarium wanda zata kir-kiri layer2 project nan bada jima wa ba.

Sanarwa tasa Bone ya haura da kaso %40 a cikin sati biyu, ana trading na Bone akan farashin $1.46 shi Kuma Shiba Inu Yana 0.000012 a ya yinda nake wannan rubutu.

Post a Comment

Previous Post Next Post