Hausa Novel Guda 5 Masu Dadi
a wana shafin mun kawo maku jeran hausa novels masu dadi
1. Kalaman Soyayya Masu Dadi
Na dade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata So gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina Kinfita daban a cikin mata.
2. Kalaman Soyayya na bacci
Soyayyar da na ke yi miki tamkar tafiyace mai nisa da na fara yinta wadda bata da lokacin yankewa har abada. Na san burina zai cika matsawar ina tare da ke domin kuwa duk-kanin burina yanzu bai wuce na samun ki a matsayin matata uwar ‘ya’yana ba, Ina son ki fiye da gwal ko kud’i.
3. Ke kadai nake kallo bana kallon kowacce mace saboda duk sanda idona zai ci karo da wani abu to kyakyawar fuskarki ce mai cike da kyakyawar fara a tare da iya kallon abin kaunarta. Lallai na yi dace da samun Sarauniya, duk sauran matan bayinki ne. Ni ma daga kai babu wani namiji da kwayar idona ke iya gani ya burgeta sai kai nifa ina ganin duk wata mace na fita dacewa sai dai ta yi fatan Allah ya ba ta i-nawa amma ni kam na yi gaba saboda nayi gamo da burin zuciyata.
Post a Comment